Featured Image

Za a auna koshin lafiyar Zouma a Al-Orouba ta Saudi Arabia

Za a auna koshin lafiyar ɗan wasan West Ham, Kurt Zouma a shirin da yake na komawa Al-Orouba ta Saudi Arabia. Tun farko Zouma ya kusan komawa Haɗadɗiyar Daulal Larabawa da taka leda a bana, sai aka samu matsala a lokacin da aka gwada koshin lafiyarsa.

Posted by Hicham ALAOUI RIZQ on 2024, Aug 26

Introduction

Za a auna koshin lafiyar ɗan wasan West Ham, Kurt Zouma a shirin da yake na komawa Al-Orouba ta Saudi Arabia. Tun farko Zouma ya kusan komawa Haɗadɗiyar Daulal Larabawa da taka leda a bana, sai aka samu matsala a lokacin da aka gwada koshin lafiyarsa.

Article Link

Read more: Za a auna koshin lafiyar Zouma a Al-Orouba ta Saudi Arabia